Umasa Studios - Mukoya Workshop


Workshop Umasa Studios
Information Technology (IT) •

Umasa Studios

About This Workshop

Wannan Kamfani mai suna UMASA Studios an buɗe shi a shekarar 2020 domin koyar da fasahar hoto mai motsi (Animation) da yaran Hausa. Ana koyarwa da harshen Hausa da Turanci, domin al’ummar Arewa su samu ilimi da ƙwarewa a wannan fanni kuma su amfana da shi.

Free

Fee